Ana zargin manajan banki da zambar Naira miliyan 10

An gurfanar da wani manajan banki a gaban Kotun Majistare da ke Titin Zungeru a birnin Kano bisa zarginsa da zamba cikin aminci inda ake zargin ya karbi Naira miliyan 10 da dubu 850 daga hannun wani mai suna Lawan Muhammad.