An ga jinjirin watan Ramadan na bana

Mai Alfarma sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya yi sanarwar ganin sabon jinjirin watan Ramadan na Shekarar 1440 a wuraren daban-daban dake fadin kasar nan. Sarkin ya ce, Sun samu rahoton ganin watan Ramadan, daga sarakuna da shugabannin kungiyoyin addinin musulunci, wadan da kwamitin tantancewar duban wata na jiha da kasa suka yi mu […]

An ga jinjirin watan Ramadan na bana

Mai Alfarma sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya yi sanarwar ganin sabon jinjirin watan Ramadan na Shekarar 1440 a wuraren daban-daban dake fadin kasar nan.

Sarkin ya ce, Sun samu rahoton ganin watan Ramadan, daga sarakuna da shugabannin kungiyoyin addinin musulunci, wadan da kwamitin tantancewar duban wata na jiha da kasa suka yi mu ko muka aminta.

Mai martaba Sarkin Musulmi yayi amfani da wannan damar wajen kira ga al’ummar Musulmi da su cigaba da ibadodi, tare da aiki da koyarwar addinin musulunci domin samun Zaman lafiya à cikin al’umma.
Haka kuma ya yi Kira da akaucewa kabilanci da nuna bambancin addini.

Ba mu yanke hukunci kan ƙudirin harajin Tinubu ba — Abbas

Masu garkuwa da mutane na neman N10m kan manoma 6 a Taraba

Hotunan Gobarar Kasuwar Laranto da ke Jos

Kasuwar Laranto da ke Jos ta yi gobara