Ango ya saki amaryarsa sa’o’i kalilan bayan shafa fatiha
Wani ango a kasar Saudiyya ya saki amaryarsa sa’o’i kadan bayan an daura musu aure saboda yadda take yawan amfani da wayar salularta, kamar yadda jaridar Khaleej Times ta bayyana.