Aradu Kawu sak!
Wani Bafulatani ne yana cikin kiwo a daji, sai ya hango wani tsulan biri. Ya kalle shi sosai, ya sake kallonsa da kyau. Can sai ya ce: “Aradu kawu sak! Yana nufin birin ya yi kama da kawunsa.Daga Kabir Eros Malumfashi, 08128629430
Wani Bafulatani ne yana cikin kiwo a daji, sai ya hango wani tsulan biri. Ya kalle shi sosai, ya sake kallonsa da kyau. Can sai ya ce: “Aradu kawu sak! Yana nufin birin ya yi kama da kawunsa.
Daga Kabir Eros Malumfashi, 08128629430