Arase ya ce bai ratse da motoci 24 ba
Mukaddashin Sufeto Janar na ’Yan sandan Najeriya, Ibrahim Kpotun Idris, ya zargi magabacinsa Solomon Arase, da arcewa da motocin rundunar ’yan sanda 24. Kuma ya zargi Na’iban Sufeto Janar din da aka yi wa ritaya da Arase da yin awon gaba da motoci da dama na ’yan sandan.