Archbishop Kaigama ya goyi bayan a tattauna da tsagerun Neja Delta
Arch-Bishop na cocin Katolika da ke Jos a Jihar Filato, Ignacious Ayau Kaigama ya bukaci ’yan ta’ddan yankin Neja-Delta su ajiye makamansu, sannan gwamnati ta saurari koke-kokensu don ganin an shawo kan matsalar ba tare da zubar da jini ba.