Archbishop ya yarda babansa ba mahaifinsa ba ne

Shugaban Cocin Anglican da ke kasar Birtaniya ya ce ya kadu kwarai lokacin da ya samu labarin cewa mutumin da ya dauka a matsayin mahaifinsa ba shi ne ya haife sa ba, bayan wani binciken kwayoyin halitta ya tabbatar da hakan.