Aruwa ya koma PDP

daya daga cikin jiga-jigan Jam’iyyar ANPP, Sanata Mukhtar Ahmed Mohammed Aruwa ya fice daga jam’iyyar ya koma Jam’iyyar PDP.