Asirin Kolo Toure dan wasan Manchester City ya tonu
Kolo Toure shahararren dan wasan kulob din Manchester City da ke Ingila da kuma Kwaddebuwa ya tsinci kansa a tsaka mai wuya bayan labari ya bazu a wasu kafofin watsa labarai na Ingila cewa yana hulda da wata daliba mai suna Kessel Kasui