ASUU ta fara yajin aikin sai baba ta gani
Kungiyar malaman jami’o’in Najeriya ASUU ta fara yajin aikin sai baba ta gani a yau. Kungiyar ASUU dai ta yanke shawarar soma wannan yajin aikin ne saboda rashin biya mata bukatun ta da Gwamnatin tarayya ta yi. ASUU ta fitar da wannan sanarwar ne bayan sun kammala taron malisar zartarwa wanda aka yi a Jami’ar […]
Kungiyar malaman jami’o’in Najeriya ASUU ta fara yajin aikin sai baba ta gani a yau.
Kungiyar ASUU dai ta yanke shawarar soma wannan yajin aikin ne saboda rashin biya mata bukatun ta da Gwamnatin tarayya ta yi.
ASUU ta fitar da wannan sanarwar ne bayan sun kammala taron malisar zartarwa wanda aka yi a Jami’ar fasaha Akure, babban birnin jihar Ondo a daren ranar Lahadi.