Atiku da Gumi sun yi ganawar sirri da Obasanjo

Shugaban cocin Living Faith Church na duniya, Bishop David Oyedepo da shugaban Cocin kacolika reshen jihar Sakkwato, Bishop Matthew Hassan Kukah da Sheikh Ahmad Gumi da kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar sun yi ganawar sirri da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a dakin karatun Obasanjo na (OOPL), a Oke-Mosan, Abeokuta […]

Atiku da Gumi sun yi ganawar sirri da Obasanjo

Shugaban cocin Living Faith Church na duniya, Bishop David Oyedepo da shugaban Cocin kacolika reshen jihar Sakkwato, Bishop Matthew Hassan Kukah da Sheikh Ahmad Gumi da kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar sun yi ganawar sirri da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a dakin karatun Obasanjo na (OOPL), a Oke-Mosan, Abeokuta babban birnin jihar Ogun.

A ganawar da aka yi akwai tsohon Gwamnan jihar Ogun  da na Kuros Ribas Gbenga Daniel da Lyel Imoke da kuma Sanata Ben Bruce.