Atiku ya dawo Najeriya bayan wata 7 a kasar UAE

Dan takarar zaben Shugaban Najeriya na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar a zaben ranar 23 ga watan Fabrairu 2019, ya dawo Najeriya bayan wata bakwai a birnin Dubai da ke kasar Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE). Majiyarmu ta samu rahoton cewa, Atiku ya dawo Najeriya ne a safiyar yau Litinin. Cikakken rahoton na nan tafe.  

Atiku ya dawo Najeriya bayan wata 7 a kasar UAE

Dan takarar zaben Shugaban Najeriya na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar a zaben ranar 23 ga watan Fabrairu 2019, ya dawo Najeriya bayan wata bakwai a birnin Dubai da ke kasar Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE).

Majiyarmu ta samu rahoton cewa, Atiku ya dawo Najeriya ne a safiyar yau Litinin.

Cikakken rahoton na nan tafe.