Atiku ya kada Buhari a rumfar Villa

Dan takarar jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya kada abokin hamayyarsa Shugaba Muhammadu Buhari a daya daga cikin rumfunan fadar shugaban kasar. Wakilinmu a fadar Shugaban kasar Haruna Shehu Tangaza na BBC ya tabbatar da sakamakon.

Atiku ya kada Buhari a rumfar Villa

Dan takarar jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya kada abokin hamayyarsa Shugaba Muhammadu Buhari a daya daga cikin rumfunan fadar shugaban kasar.

Wakilinmu a fadar Shugaban kasar Haruna Shehu Tangaza na BBC ya tabbatar da sakamakon.

Boko Haram sun ƙone makarantu a Borno

Har yanzu ’yan bindiga ba su saki matar Manjo Janar Rabe ba

An binne gawar Manjo Janar Rabe a Katsina

Wasu tsiraru ne ke rura matsalar tsaro a Najeriya — Christopher Musa