Atiku ya ‘zabi’ tsohon Gwamnan Anambra mataimakinsa

Akwai alamun cewa dan takarar shugabancin kasa a Jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya zabi toshon Gwamnan Jihar Anambra Peter Obi a matsayin mataimakinsa a zaben 2019. duk da cewa har yanzu Atiku bai tabbatar da labarin, amma an samu labarin cewa tun safiyar yau aka cimma matsaya. Dazun dai aka samu rahoton cewa Atiku da […]

Atiku ya ‘zabi’ tsohon Gwamnan Anambra mataimakinsa

Akwai alamun cewa dan takarar shugabancin kasa a Jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya zabi toshon Gwamnan Jihar Anambra Peter Obi a matsayin mataimakinsa a zaben 2019.

duk da cewa har yanzu Atiku bai tabbatar da labarin, amma an samu labarin cewa tun safiyar yau aka cimma matsaya.

Dazun dai aka samu rahoton cewa Atiku da Peter Obi din suna ganawar sirri.

 

Boko Haram sun ƙone makarantu a Borno

Har yanzu ’yan bindiga ba su saki matar Manjo Janar Rabe ba

An binne gawar Manjo Janar Rabe a Katsina

Wasu tsiraru ne ke rura matsalar tsaro a Najeriya — Christopher Musa