Attajirin Saudiyya zai sayi iPhone din da aka aike da saqon Shugaba Turkiyya Naira miliyan 70
Wani hamshakin atajirin Saudiyya ya taya wayar hannun mai gabatar da shirye-shiryen harshen Turkawa da ta watsa wa duniya sakon Shugaba Erdogan ga magoya bayansa, lokacin da aka yin yunkurin juyin mulkin da bai yi nasara ba.