Azumi: Kayan masarufi sun yi tashin gwaron zabi

Sakamakon shigowar watan azumin Ramadan, farashin kayan abincin da na masarufi sun yi tashin gwaron zabi a manyan kasuwannin da ke Jihar Kano.