Ba a daraja malamai a makarantu masu zaman kansu

Editan Aminiya ka ba ni dama in koka kan yadda ake wulakanta malaman makaranta a makarantu masu zaman kan su. Dukkan wani matsayi da mutum ya taka a rayuwa da malami yake takama. Mun tsinci kawunanmu a wani zamanin da malami da ya kamata ya fi kowa mutunci da girmamawa, amma shi ne koma baya […]

Ba a daraja malamai a makarantu masu zaman kansu
Ba a daraja malamai a makarantu masu zaman kansu

Editan Aminiya ka ba ni dama in koka kan yadda ake wulakanta malaman makaranta a makarantu masu zaman kan su. Dukkan wani matsayi da mutum ya taka a rayuwa da malami yake takama. Mun tsinci kawunanmu a wani zamanin da malami da ya kamata ya fi kowa mutunci da girmamawa, amma shi ne koma baya a al’umma.

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50 a Kaduna

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 30 a Borno

DAGA LARABA: Hanyoyin Dawo Da Martabar Karatun Tsangaya

Fitaccen ɗan kasuwar Kebbi, BLB ya rasu yana da shekara 54