Ba da yawunmu Imrana ke sukar gwamnatin Masari ba – Iyalan Wada Nas

Iyalan marigayi tsohon Minista Alhaji Wada Nas sun nesanta kansu da sukar gwamnatin Jihar Katsina da wani Imrana Wada Nas ke yi ta kafafen sadarwa na Facebook da shafin jaridar Rariya, inda ya ce, “Al’ummar karamar Hukumar Funtuwa sun yi nadamar zaben Gwamna Masari,” inda ya ce, Gwamna Masari ya gaza biyan albashi kuma ya […]

Ba da yawunmu Imrana ke sukar gwamnatin Masari ba – Iyalan Wada Nas
Ba da yawunmu Imrana ke sukar gwamnatin Masari ba – Iyalan Wada Nas

Iyalan marigayi tsohon Minista Alhaji Wada Nas sun nesanta kansu da sukar gwamnatin Jihar Katsina da wani Imrana Wada Nas ke yi ta kafafen sadarwa na Facebook da shafin jaridar Rariya, inda ya ce, “Al’ummar karamar Hukumar Funtuwa sun yi nadamar zaben Gwamna Masari,” inda ya ce, Gwamna Masari ya gaza biyan albashi kuma ya gaza ko ba zai iya aiwatar da ayyukan da gwamnatin Shema ta aiwatar ba da sauran soke-soke da ya yi wa gwamnatin Alhaji Aminu Bello Masari.