Ba-Indiye zai kafa jami’ar dariya
Gwanin dariya, Ba-Indiye Madan Kataria, wand ya shashara wajen tara dubban mutane su yi ta kyakyata dariya, don samun kyautatuwar lafiya, ya bayyana cewa shi bai iya barkwanci ba, amma duk da haka zai kafa jami’ar dariya.