Ba mu ke kai hare-hare ba -Boko Haram
A kwanakin baya ne wadansu ‘yan kungiyar Boko Haran a karkashin jagorancin Abu Muhammad Ibn Abdul’aziz suka bayar da sanarwar tsagaita wuta, lamarin da mutane da dama suka yi maraba da shi,