Ba na binciken Jonathan – Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya musanta ikirarin da tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yi cewa hukomomin kasar nan na bincikensa kan zargin cin hanci da rashawa.