Ba na cikin matsin da zai sani yin murabus- shugaban INEC

Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta INEC Farfesa Mahmood Yakubu, ya ce, baya cikin matsin lamba da zai sa shin yin murabus daga mukaminsa. Farfesa Yakubu ya bayyana hakan ne a yau Alhamis yayin ganawarsa da manema labarai a  Abuja. Shugaban INEC ya kara da cewa, bai da wani dalili da zai sa shi yin […]

Ba na cikin matsin da zai sani yin murabus- shugaban INEC

Shugaban Hukumar INEC; Farfesa Mahmoud Yakubu

Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta INEC Farfesa Mahmood Yakubu, ya ce, baya cikin matsin lamba da zai sa shin yin murabus daga mukaminsa.

Farfesa Yakubu ya bayyana hakan ne a yau Alhamis yayin ganawarsa da manema labarai a  Abuja.

Shugaban INEC ya kara da cewa, bai da wani dalili da zai sa shi yin murabus, kuma yana tabbatarwa da ‘yan Najeriya zai ci gaba da zama babban mai kula da duk harkokin zaben da za a yi da fatan kammala shi cikin nasara.

 

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta