Dandalin nishadi• Created January 17, 2013 15:38
Ba na rubuta waka kafin rerawa – Sani Audun Inka
Ganin yadda Jihar Zamfara ta yi suna wajen samar da fitattun makada da mawakan gargajiya, wadanda suka yi fice a duniya kuma duniya ta san su, amma abin ka da rayuwa, duniya ba ta bar su ba, sun tafi kushewa.