Ba ni na yi karar talakawana ba – Mai Tangale

Mai martaba Mai Tangale Dokta Abdu Buba Mai Sheru II, ya ce ba shi ne ya yi karar talakawansa a gaban kotu ba, ’yan sanda ne suka kai karar wadanda ake zargin saboda tuhumarsu da cin zarafinsa lokacin da ya hana su daukar fansa a kan mutane Shongom game da wani hari da ake zargin […]

Ba ni na yi karar talakawana ba – Mai Tangale
Ba ni na yi karar talakawana ba – Mai Tangale

Mai martaba Mai Tangale Dokta Abdu Buba Mai Sheru II, ya ce ba shi ne ya yi karar talakawansa a gaban kotu ba, ’yan sanda ne suka kai karar wadanda ake zargin saboda tuhumarsu da cin zarafinsa lokacin da ya hana su daukar fansa a kan mutane Shongom game da wani hari da ake zargin sun kai musu.