Ba riba

Wata rana wani barawo ya sato kaya sai ya ba matarsa ta kai kasuwa ta sayar. Da ta je kasuwa sai aka sace kayan, ta dawo gida ta samu mijinta a cikin jama’a suna hira. Ya ce mata: “An sayar da kayan?” Sai ta ce: “An sayar kamar yadda ka sayo.” Sai ya ce: “Babu […]

Ba riba
Ba riba

Wata rana wani barawo ya sato kaya sai ya ba matarsa ta kai kasuwa ta sayar. Da ta je kasuwa sai aka sace kayan, ta dawo gida ta samu mijinta a cikin jama’a suna hira. Ya ce mata: “An sayar da kayan?” Sai ta ce: “An sayar kamar yadda ka sayo.” Sai ya ce: “Babu riba ke nan.”