Ba tsaro
Wani attajirin kauye ne yana da asusun ajiya a banki, sai ya ga mutane kowa cire kudi ya ke yi a ATM, ai kuwa sai shi ma ya dauko katinsa na ATM ya je ya kwashe kudinsa gaba daya, ya shiga wurin manajan bankin ya ce: “Ga kudina a ajiye mani cikin banki, a waje […]
Wani attajirin kauye ne yana da asusun ajiya a banki, sai ya ga mutane kowa cire kudi ya ke yi a ATM, ai kuwa sai shi ma ya dauko katinsa na ATM ya je ya kwashe kudinsa gaba daya, ya shiga wurin manajan bankin ya ce: “Ga kudina a ajiye mani cikin banki, a waje ba tsaro, kowa ma zuwa yake ya cire kudi.”
Daga Idris Adamu (Babangida kwaro), 09025361818