Ba za mu amince da kisan Kiristocin Najeriya ba- Trump ga Buhari

Shugaban Kasar Amurka Donald Trump ya fada wa Shugaban Najeriya Donald Trump cewa ba za su amince da kisan Kirista ba. “Yadda ake kashe Kiristoci a Najeriya babbar matsala ce. “Za mu yi aiki tare domin shawo kan matsalar, domin ba za mu bar hakan ya ci ganba da faruwa ba.” Trump ya fada hakan […]

Ba za mu amince da kisan Kiristocin Najeriya ba- Trump ga Buhari

Shugaban Kasar Amurka Donald Trump ya fada wa Shugaban Najeriya Donald Trump cewa ba za su amince da kisan Kirista ba.

“Yadda ake kashe Kiristoci a Najeriya babbar matsala ce.

“Za mu yi aiki tare domin shawo kan matsalar, domin ba za mu bar hakan ya ci ganba da faruwa ba.”

Trump ya fada hakan ne a lokacin da suke zantawa da manema labarai a lokacin da shugaba Buhari ya sauka a fadar gidan gwamnatin kasar domin ziyarar aiki.