Ba za mu tsayar da Atiku ba sai ya bi ka’ida-Makarfi

  Jam’iyyar PDP ta ce ba za ta baiwa Atiku tikitin takara kai tsaye ba dole sai ya bi ka’idojin da jam’iyyar ta gindaya. Shugaban Kwamitin Riko na Jam’iyyar, Sanata Ahmed Makarfi ya ce jam’iyyar ba ta taba tattauna batun baiwa Atiku takara kai tsaye ba

Ba za mu tsayar da Atiku ba sai ya bi ka’ida-Makarfi

 
Jam’iyyar PDP ta ce ba za ta baiwa Atiku tikitin takara kai tsaye ba dole sai ya bi ka’idojin da jam’iyyar ta gindaya.

Shugaban Kwamitin Riko na Jam’iyyar, Sanata Ahmed Makarfi ya ce jam’iyyar ba ta taba tattauna batun baiwa Atiku takara kai tsaye ba