Ba zan bar PDP ba ko na fadi zaben fidda gwani- Kwankwaso

Tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce ko da ya fadi zaben fidda gwani, ba zai bar PDP ba. Sanata Kwankwaso ya bayyana hakan ne a ofishin Jam’iyyar PDP a lokacin da ya je karbi fom din tsayawa takara a sakatariyar ofishin a Abuja. “Yarjejeniya a fitar dad an takara shi ya […]

Ba zan bar PDP ba ko na fadi zaben fidda gwani- Kwankwaso
Ba zan bar PDP ba ko na fadi zaben fidda gwani- Kwankwaso

Tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce ko da ya fadi zaben fidda gwani, ba zai bar PDP ba.

Sanata Kwankwaso ya bayyana hakan ne a ofishin Jam’iyyar PDP a lokacin da ya je karbi fom din tsayawa takara a sakatariyar ofishin a Abuja.

“Yarjejeniya a fitar dad an takara shi ya fi kyau, amma wasu ‘yan takara sun fi son zaben fidda gwani. Idan shugabanni jam’iyya suka ce ga wanda suke so, zan yi biyayya.” 

Boko Haram sun ƙone makarantu a Borno

Har yanzu ’yan bindiga ba su saki matar Manjo Janar Rabe ba

An binne gawar Manjo Janar Rabe a Katsina

Wasu tsiraru ne ke rura matsalar tsaro a Najeriya — Christopher Musa