Bidiyo: Ba zan iya aikin albashin Naira dubu 200 in bar kasuwancin albasa ba – Warshu
Wani mai sana’ar sayar da albasa yace ya na samun ribar fiye da N200,000 a kowanne wata. Muhammad Warshu yace don haka ba zai iya barin sana’ar domin kama aikin albashi ba.
Malam Muhammadu Warshu a bakin rumfarsa
Wani mai sana’ar sayar da albasa yace ya na samun ribar fiye da N200,000 a kowanne wata.
Muhammad Warshu yace don haka ba zai iya barin sana’ar domin kama aikin albashi ba.