Ba zan taba komawa harkar fim ba – Hafsat Shehu

Hafsat Shehu fitacciyar jarumar fim din Hausa ce wacce fitar ta daga harkar wasa ta biyo bayan yin aurenta da fitaccen jarumi, marigayi Ahmed S. Nuhu.