Babangida ya yaba da sanya dokar ta-baci

Tsohon shugaban kasa Janar Ibrahim Badasi Babangida ya yaba da dokar ta-bacin da gwamnatin tarayya ta kakaba wa jihohi uku na Arewa maso gabashin kasar nan.