Babarbare da akuya
Wani Babarbare ne ya sayi akuya a kasuwa, ya kama hanyar gida sai hanyar ta rabu biyu, da ta gidansa da wata hanyar daban. Yana cikin tafiya sai akuya ta kwace, ta bi hanyar gidansa. Ko da ya ga haka sai ya ce: “Yauwa, ashe dama kin san gidana? To idan kin je ki ce […]
Wani Babarbare ne ya sayi akuya a kasuwa, ya kama hanyar gida sai hanyar ta rabu biyu, da ta gidansa da wata hanyar daban. Yana cikin tafiya sai akuya ta kwace, ta bi hanyar gidansa. Ko da ya ga haka sai ya ce: “Yauwa, ashe dama kin san gidana? To idan kin je ki ce a ba ki dusa ki ci, kafin gama cin kasuwa.”
Daga Sabo Adamu, 08166137081