Babban direba
Wani direba ne ya dauko fasinjoji cike da mota sai gudu yake da su, ya ki tsayawa. Ba shi ya tsaya ba sai da suka zo daidai gidan mahaukata sai ya tuntsire da dariya ya ce: “Kamar ba ni ne na gudo daga gidan nan jiya ba!”Daga A’isha Mukhtar Daura
Wani direba ne ya dauko fasinjoji cike da mota sai gudu yake da su, ya ki tsayawa. Ba shi ya tsaya ba sai da suka zo daidai gidan mahaukata sai ya tuntsire da dariya ya ce: “Kamar ba ni ne na gudo daga gidan nan jiya ba!”
Daga A’isha Mukhtar Daura