Babbar loma

Wadansu Fulani ne suna cin abinci tare da baffansu, sai baffan ya yanki katuwar loma, ya ce: “Ni na fita da fitata.” Sai dayansu ya ce: “Gaskiya da fitar baffa gara fitar rai.” Sauran suka kalli dan uwansu suka ce: “Wannan gaskiya ka fadi.”Daga Ya’u Muhammad Sani 08096783722

Babbar loma
Babbar loma

Wadansu Fulani ne suna cin abinci tare da baffansu, sai baffan ya yanki katuwar loma, ya ce: “Ni na fita da fitata.” Sai dayansu ya ce: “Gaskiya da fitar baffa gara fitar rai.” Sauran suka kalli dan uwansu suka ce: “Wannan gaskiya ka fadi.”
Daga Ya’u Muhammad Sani 08096783722

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50 a Kaduna

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 30 a Borno

DAGA LARABA: Hanyoyin Dawo Da Martabar Karatun Tsangaya

Fitaccen ɗan kasuwar Kebbi, BLB ya rasu yana da shekara 54