Babu Fulani mayaka a kauyen Gora – ’Yan sanda

Rundunar ’Yan sandan Jihar Nasarawa ta musanta jita-jitar da wasu mutane a jihar ke yadawa cewa wasu Fulani daga kasar Nijar dauke da makamai sun kafa sansani a kauyen Gora da ke karamar Hukumar Karu da ke jihar.