Babu kudin Gwamnati a harkar kamfen – Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya dauki alwashin dakile rashawa a harkar kashe kudaden kamfen a kasar, kuma ba zai amince da amfani da wasu kudaden gwamnatin wajen sake zabensa a karo na biyu ba. Shugaban ya bayyana hakan ne yayin taron majalisar zartarwa da aka saba yi duk mako, shugaba Buhari ya bukaci ministocin kasar […]

Babu kudin Gwamnati a harkar kamfen – Buhari

Muhammadu-Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya dauki alwashin dakile rashawa a harkar kashe kudaden kamfen a kasar, kuma ba zai amince da amfani da wasu kudaden gwamnatin wajen sake zabensa a karo na biyu ba.

Shugaban ya bayyana hakan ne yayin taron majalisar zartarwa da aka saba yi duk mako, shugaba Buhari ya bukaci ministocin kasar su yi amfani da wannan damar wajen wayar da kan masu kada kuri’a akan sake zaben jam’iyyar APC a babban zabe na watan gobe.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta