Babu mutanen kirki a majalisar kasa – Obasanjo

Tsohon Shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa yana nan a kan matsayinsa na shekarar 2012 cewa Majalisar Dokoki ta kasa cike take da barayi da ’yan fashi.