Babu ruwanmu da batun bako ko dan kasa a Kaduna – Gwamna Yero
Gwamnan Jihar Kaduna Alhaji Mukhtar Ramalan Yero ya ce babu bambanci a tsakanin dan kasa da bako a jihar.