Babu shirin rufe sansanin ‘yan gudun hijira a Benuwai- SEMA

Hukumar bayar da agajin gaggawa  ta jihar Benuwai SEMA ta ce, ba tada wani shiri na rufe sansanin ‘yan gudun hijira na jihar. Sakataren hukumar SEMA Emmanuel Shior ne ya sanarwa manema labarai hakan a wani tattunawa da ya yi a Makurdi babban birnin jihar. Ana shirin mayar da ‘yan gudun hijira ne zuwa gidajensu […]

Babu shirin rufe sansanin ‘yan gudun hijira a Benuwai- SEMA

PIC.4. NEMA OFFICIAL ADDRESSING SOME INTERNALLY DISPLACED PERSONS (IDPS) IN LAMURDE

LOCAL GOVERNMENT AREA OF ADAMAWA STATE ON SATURDAY 19/5/12).

Hukumar bayar da agajin gaggawa  ta jihar Benuwai SEMA ta ce, ba tada wani shiri na rufe sansanin ‘yan gudun hijira na jihar.

Sakataren hukumar SEMA Emmanuel Shior ne ya sanarwa manema labarai hakan a wani tattunawa da ya yi a Makurdi babban birnin jihar. Ana shirin mayar da ‘yan gudun hijira ne zuwa gidajensu daga yanzu zuwa watan Janairu na shekarar 2019.

Shior, ya ce, a yanzu ‘yan gudun hijirar basu da gidaje da gonaki, har sai sun samu kafin a rufe sansanin kuma kwanan nan za a fara raba kayan tallafi don shirin bikin kirsimeti.