Babu wanda zai sake shiga rigar Buhari ya ci zave – Sule Milo
Wani dan Jam’iyyar PDP a Jihar Bauchi Alhaji Sule Milo ya bayyana damuwarsa kan yadda wasu daga cikin gwamnonin APC da ’yan majalisar wakilai da sanatoci suka ci zabe amma suka gagara cika alkawuran da suka dauka a lokacin kamfen