Babu wani yunkuri na cire Sarkin Gumel – Sakatare
Sakataren Majalisar Sarkin Gumel da ke Jihar Jigawa, Alhaji Murtala Aliyu ya musanta rade-radin da ake yadawa cewa gwamnatin jihar tana yunkurin cire Sarkin Gumel Alhaji Ahmed Muhammed Sani.