Babu ’yan bani-na-iya a gwamnatin Buhari-Tinubu

Jigo a jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya yi watsi da jita-jitar da ake yadawa cewa akwai ’yan bani-na-iya a majalisar ministocin gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari. Da yake magana da manema labarai a fadar shugaban kasa jim kadan bayan ya yi wata ganawar sirri da Buhari, Tinubu ya ce jita-jita ce kawai kuma karya ce […]

Babu ’yan bani-na-iya a gwamnatin Buhari-Tinubu

Jigo a jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya yi watsi da jita-jitar da ake yadawa cewa akwai ’yan bani-na-iya a majalisar ministocin gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari.
Da yake magana da manema labarai a fadar shugaban kasa jim kadan bayan ya yi wata ganawar sirri da Buhari, Tinubu ya ce jita-jita ce kawai kuma karya ce tsagwaronta

Ya ce APC jam’iyya ce ta jama’a wacce aka kafa ta saboda jama’a “Wannan lokacin damokradiyya ne kowannenmu yana da rawar da zai taka kuma haka muke bayar da gudunmawarmu”