Fitattu a labarun mako• Created August 25, 2012 09:36
Babu yunkurin canza ministoci –Shugaba Jonathan
A ranar Larabar da ta gabata ce Shugaba Jonathan Goodluck ya ce babu yunkurin canza ministoci. Ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa da ministocinsa a fadarsa da ke Abuja sakamakon rade-radin da ake yi cewa zai canza ministoci.