Badakalar Diezani: Wakil da Bulama sun shiga komar EFCC

Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) ta yi tambayoyi ga tsofaffin ministoci biyu da suka fito daga jihohin Borno da Yobe, Mohammed Wakil, tsohon Ministan Wutar Lantarki da Abdu Bulama, tsohon Ministarn Kimiyya da kere-kere kan zarginsu da hannu a badakalar kudin gwamnati da tsohuwar Ministar Man Fetur Misis Diezani Alison-Maduekwe ta […]

Badakalar Diezani: Wakil da Bulama sun shiga komar EFCC
Badakalar Diezani: Wakil da Bulama sun shiga komar EFCC

Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) ta yi tambayoyi ga tsofaffin ministoci biyu da suka fito daga jihohin Borno da Yobe, Mohammed Wakil, tsohon Ministan Wutar Lantarki da Abdu Bulama, tsohon Ministarn Kimiyya da kere-kere kan zarginsu da hannu a badakalar kudin gwamnati da tsohuwar Ministar Man Fetur Misis Diezani Alison-Maduekwe ta fitar daga banki domin gudanar da kamfa din zaben Shugaban kasa a bara.