Badaqalar Panama ta tona asirin waxansu manyan Najeriya

Waxansu manyan ‘yan Najeriya na cikin waxanda aka bayyana sunayensu a cikin badaqalar kauce wa biyan haraji da ta sanya waxansu manyan mutane daga sassan duniya zuba jari a qasashen waje musamman  Panama. Asirin ‘yan Najeriyan ya tono ne bayan da aka ci gaba da sako sunayen manyan mutane da ake zargi da hannu a […]

Badaqalar Panama ta tona asirin waxansu manyan Najeriya
Badaqalar Panama ta tona asirin waxansu manyan Najeriya

Waxansu manyan ‘yan Najeriya na cikin waxanda aka bayyana sunayensu a cikin badaqalar kauce wa biyan haraji da ta sanya waxansu manyan mutane daga sassan duniya zuba jari a qasashen waje musamman  Panama. Asirin ‘yan Najeriyan ya tono ne bayan da aka ci gaba da sako sunayen manyan mutane da ake zargi da hannu a ciki.