Bagudu zai biya wa dalibai Naira miliyan 400 a manyan makarantu

Gwamnan jihar Kebbi Atiku Bagudu ya amince da biyan Naira miliyan 400 don daliban  jihar da zasu shiga manyan makarantun da ke yankunan kasar a zangon karatu na 2017/2018. Sakataren watsa labarai na Gwamnan Alhaji Abubakar Dakingari, ne ya bayyana hakan yau Alhamis a Birnin Kebbi. Dakin gari ya ce, an kammala kididdige adadin kudaden […]

Bagudu zai biya wa dalibai Naira miliyan 400 a manyan makarantu

Gwamnan Jihar Kebbi, Atiku Bagudu

Gwamnan jihar Kebbi Atiku Bagudu ya amince da biyan Naira miliyan 400 don daliban  jihar da zasu shiga manyan makarantun da ke yankunan kasar a zangon karatu na 2017/2018.

Sakataren watsa labarai na Gwamnan Alhaji Abubakar Dakingari, ne ya bayyana hakan yau Alhamis a Birnin Kebbi.

Dakin gari ya ce, an kammala kididdige adadin kudaden da za a biya manyan makarantu sakandare da sauran jami’o’in kasar.