Sanata Basheer Garba Mohammed (PDP Kano ta Tsakiya) shi ne ya tsara kudirin dokar da ke neman a yi gyara a tsarin mulki ta yadda za a dora haraji ga jami’an gwamnati da ke tura ’ya’yansu karatu kasashen waje.