Bai kamata a rushe sababbin hakiman Jihar Bauchi ba – Ajiyan Zannuwa
Shugaban kungiyar masu Maganain Gargajiya ta shiyyar Bauchi ta Kudu kuma Ajiyan Zannuwan Bauchi, Alhaji Gambo Abdullahi Bababa, ya bukaci gwamnatin Jihar Bauchi a karkashin Gwamna Mohammed Abubakar da kada ta amince da yunkurin da wani dan Majalisar Dokokin Jihar ke yi na a rusa sababbin hakiman da aka nada a lokacin mulkin tsohon Gwamnan […]
Shugaban kungiyar masu Maganain Gargajiya ta shiyyar Bauchi ta Kudu kuma Ajiyan Zannuwan Bauchi, Alhaji Gambo Abdullahi Bababa, ya bukaci gwamnatin Jihar Bauchi a karkashin Gwamna Mohammed Abubakar da kada ta amince da yunkurin da wani dan Majalisar Dokokin Jihar ke yi na a rusa sababbin hakiman da aka nada a lokacin mulkin tsohon Gwamnan Jihar Malam Isa Yuguda.