Bai kamata Obasanjo ya kira ’yan majalisa varayi ba – Walid Jibrin
Sakataren Kwamitin Dattawan Jam’iyyar PDP ta kasa Alhaji Walid Jibrin ya ce bai kamata tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya kira ’yan Majalisar Dattawa da ta Wakilai da barayi ko ’yan fashi ba.